1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe: 27.08.2023

August 27, 2023

Kotu a Iran ta umurci Amurka da ta biya tarar dala miliyan 330 kan samunta da hannu a juyin mulkin da bai yi nasara ba a shekarar 1980, Zaben kasar Gabon da aka kammala ya bar baya da kura.

https://p.dw.com/p/4VcIE