1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe: 25.06.2020

Zulaiha Abubakar
June 25, 2020

Za ku ji yadda murnar mazauna wasu yankuna a kasar Chaina ta koma ciki, sakamakon kaddamar da dokar zaman gida da mahukunta suka yi biyo bayan sake billar annobar COVID-19 a Beijing babban birnin kasar.

https://p.dw.com/p/3eIwY