1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe 24.11.2019

November 24, 2019

Cikin shirin za a ji yadda al'umar kasar Guinea-Bissau ke zaben sabon shugaban kasa, inda suke fatan samun sauyin lamaura saboda talauci. A kasar Liberia matsin tattalin arziki na kara tsananta a kullum musamman tashin canjin Dalar Amirka kan kudin kasar. Akwai ma wasu batutuwan.

https://p.dw.com/p/3Tcab