1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

Shirin safe 23.09.2020

Ramatu Garba Baba
September 23, 2020

A shirin bayan rahotanni akwai labaran duniya ciki har da kiran da Shugaba Muhammadu Buhari ya yi wa Majalisar Dinkin Duniya kan ta wadata kowacce kasa da ingantacciyar allurar riga-kafin cutar coronavirus.

https://p.dw.com/p/3iruY