1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe: 23.04.2020

Zulaiha Abubakar
April 23, 2020

Bayan kun saurari Labarun duniya, muna tafe da rahoton yadda masu karamin karfi suka bayyana yanayin kuncin da suka tsinci kansu a ciki sakamakon dokar kulle a jihar Lagos, a kasar Cote d'voire kuwa annobar COVID-19 ta haifar da kauna da taimakon juna tsakanin al'ummar kasar.

https://p.dw.com/p/3bHlR