1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe 23.02.2019

February 23, 2019

Cikin shirin za a ji cewa an ji karar harbe-harbe a Maiduguri na jihar Borno a Najeriya yayin da 'yan kasar ke shirin zaben shugaban kasa da na 'yan majalisun tarayya. Sai dai, jami'an tsaro sun ce su ne suka yi harbe-harben don tauna tsakuwa.

https://p.dw.com/p/3DwOq