1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe: 23.01.2017

Mohammad Nasiru Awal
January 23, 2017

Sabbin mahukuntan Gambiya sun zargi tsohon Shugaban kasa Yahya Jammeh da sace miliyoyin dala kafin ya fice daga kasar. Akwai martani kan shirin Jamus na tallafa wa Afirka da ta yi wa lakabi da Marshall Plan.

https://p.dw.com/p/2WEUw