1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin safe: 22.11.2020

Zainab Mohammed Abubakar
November 22, 2020

Shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel ta yi kira ga shugabannin kasashe masu cigaban tattalin arziki na G20, da su cigaba da zama tsuntsiya madaurinki daya wajen yakar annobar corona.

https://p.dw.com/p/3lfX9