1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe: 22.08.2016

Abdul-raheem HassanAugust 22, 2016

A cikin za a ji cewa a yaune kotun hukunta manyan laifuka na duniya, za ta fara sauraron sha'riar Ahmed al-Faqi al-Mahdi da ake zargi da kai hari birnin Timbuktu na kasar Mali.

https://p.dw.com/p/1JmfG