SiyasaShirin Safe 21.12.2019To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaMuntaqa Ahiwa12/21/2019December 21, 2019Cikin shirin a labaran duniya, za a ji yadda wasu hare-hare suka yi sanadiyyar mutuwar sojojin Mali da wasu fararen hula daidai lokacin da Shugaba Macron na Faransa ke cewa za a tikari lamarin nan ba dadewa ba.https://p.dw.com/p/3VBbcTalla