1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe 21.08.2016

Salissou BoukariAugust 21, 2016

A cikin shirin za a ji cewa hukumomin kasar Turkiya sun zargi kungiyar IS da kai harin birnin Gaziantep wanda ya yi sanadiyyar mutuwar mutane 30 yayin da wasu kusa 100 suka ji raunuka.

https://p.dw.com/p/1JmO5