1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe 21.03.2020

March 21, 2020

Cikin shirin za a ji yanda coronavirus ke ci gaba da yaduwa a duniya tare da durkusar da harkokin arziki. Akwai kuma maimaicin wasu daga cikin rahotanin da suka shafi Afirka a wannan mako mai ban kwana.

https://p.dw.com/p/3ZpGH