1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe 21.01.2020

Abdullahi Tanko Bala
January 21, 2020

A cikin shirin za a ji cewar a Najeriya 'yan Achaba ko Okada a jihar Lagos sun shiga halin tasku bayan da gwamnatin Jihar ta dauki matakin haramta baburan Achaba a manyan titunan kasar.

https://p.dw.com/p/3WXDu