1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe 20.10.2019

Ramatu Garba Baba
October 20, 2019

A cikin shirin da ke dauke da rahotanni daga sassan duniya za a ji cewa babu alamar mutunta dokar tsagaita bude wuta a yarjejeniyar da gwamnatin Turkiyya ta cimma da bangaren mayakan Kurdawa a fadan da suke da juna a Siriya.

https://p.dw.com/p/3RaVe