1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe: 20.05.2020

Zulaiha Abubakar
May 20, 2020

Za ku ji cewa a wannan ranar Larabar al'ummar kasar Burundi ke gudanar da zaben sabon shugaban kasar, akwai kuma rahoton yadda gwamnatin jihar Kaduna ke hukunta masu karya dokar zaman gida a wannan lokaci na yaki da annobar COVID-19

https://p.dw.com/p/3cVD8