1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

Shirin safe 19.11.2020

Ramatu Garba Baba
November 19, 2020

A cikin shirin za a ji labarai da rahotanni ciki har da rahoto kan ranar makewayi da Majalisar Dinkin Duniya ta ware don jan hankula kan mahinmancin wadata jama'a da wuraren ba-haya.

https://p.dw.com/p/3lXIz