1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe 19.10.2018

Ramatu Garba Baba
October 19, 2018

A cikin shirin za a ji cewa, Shugaban kasar Rasha, Vladimir Putin ya ce mayakan IS sun yi barazanar kashe mutum goma a kowacce rana daga cikin daruruwan da suka yi garkuwa da su a Siriya, muddun wa'adin da suka gindaya ya cika ba tare da an biya musu bukatunsu ba.

https://p.dw.com/p/36oEp