Shirin ya kunshi labaran duniya da rahotanni. Cikin rahotannin akwai kutsen da aka yi wa 'yan sanda a jihar Hessen ta Jamus. A Afirka ta Kudu makarantu aka bude duk da barazanar corona. A Katsina ta Najeriya kuma shirin afuwa ne aka kawo don 'yan bindiga.