1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe 19.04.2020

April 19, 2020

Cikin shirin bayan labarai akwai halin da ake ciki a Mali da ake zaben 'yan majalisa zagaye na biyu. Za ku ji kokawar da 'yan Zimbabuwe ke yi na rashin ci gaba shekaru 40 da samun 'yancin kai daga Birtaniya.

https://p.dw.com/p/3b80o