1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe 18.06.2020

Gazali Abdou Tasawa
June 18, 2020

A cikin shirin za ku ji cewa wasu kungiyoyi da ma al'umma a kasar Ghana na zargin gwamnati da kin daukar matakan kirki wajen tunkarar annobar COVID-19 da ma boye gaskiyar adadin mutanen da cutar ke kashewa.

https://p.dw.com/p/3dxfG