1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe 17.06.2019

Gazali Abdou Tasawa
June 17, 2019

A cikin shirin za a ji cewa a jamhuriyar Nijar kura ta lufa a Maradi bayan da hukumomin suka sako limamin Muslunci wanda aka kama bayan da ya yi huduba kan dokar tsara harakokin addinai a kasar.

https://p.dw.com/p/3KZJQ