1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe 16.09.2019

Gazali Abdou Tasawa
September 16, 2019

A labaran duniyan cikin shirin za ku ji cewa kasar Amirka ta ce a shirye take ta dauki matakin soja kan kasar da ke da alhakin kai hare-haren da jirage maras matuka na drone a cibiyoyin hakar man fetur a Saudiyya.

https://p.dw.com/p/3Peb3