1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe 15.04.2019

Ramatu Garba Baba
April 15, 2019

A cikin shirin za a ji cewa, New Zealand ta tura runduna ta musanman don 'yanto Louisa Akavi, wata jami'ar lafiya ta kasar da mayakan IS suka yi garkuwa da ita a Siriya tun a shekarar 2013.

https://p.dw.com/p/3Gln9