1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe 15.04.2016

Zainab Mohammed AbubakarApril 15, 2016

Shirin ya kunshi girgizar kasa da ta auku a tsibirin Kyushu da ke yankin kudancin Japan, wadda ta yi sanadiyyar mutuwar mutane tara wasu kimanin 800 suka jikkata.

https://p.dw.com/p/1IWFX