1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe 15.01.2019

January 15, 2019

Yayinda kasuwar karin gashi ta bude ga mata a kasar Zambiya, wasu sun shiga yin fizge saboda tsadar da gashin ke da shi. Kasar kenya ta dauko likitocin haya 100 daga Kuba, sai dai gwamnatin na fuskantar suka.

https://p.dw.com/p/3BYTJ