1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe 14.12.2020

December 14, 2020

Cikin shirin za a ji yadda aka soma tattara sakamakon zaben kananan hukumomi a Jamhuriyar Nijar. A Najeriya shugabannin addinin Kirista na kira ga mabiya da su dakatar da tafiye-tafiye a lokacin Kirsimeti saboda karuwar rashin tsaro a kasar.

https://p.dw.com/p/3mgHX