1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe 13.12.2021

December 13, 2021

Bayan labaran duniya, a cikin shirin za a ji cewa batun sabunta yarjejeniyar nukiliyar kasar Iran da aka cimma a 2015 da kuma rikicin Ukraine da Rasha ke ciki dumu-dumu, sun mamaye taron ministocin kasasshen ketare na kasashe masu karfin tattalin arziki na G7 da aka kammala a karshen mako a Birtaniya.

https://p.dw.com/p/44Awk