1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe 10.10.2023

October 10, 2023

A cikin shirin za aji cewa, Isra'ila ta yi wa yankin Gaza kawanya baya ga katse ruwa da lantarki. A Laberiya kuwa, hukumar zaben kasar ce ta yi alkawarin samar da tsaftattacen zabe a daidai lokacin da ake shirin yin babban zabe a kasar.

https://p.dw.com/p/4XKbh