SiyasaShirin Safe 10-04-19To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdourahamane Hassane04/10/2019April 10, 2019A Aljeriya zanga-zanga ta dalibai ta barke bayan da aka nada Abdelkader Bensalah a matsayin shugaba kasa na wucin gadi wanda zai shirya wani sabon zabe a cikin watannin uku bayan marabuse na tsohon shugaban kasar. https://p.dw.com/p/3GXNITalla