1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe 09.09.2018

Salissou Boukari
September 9, 2018

A cikin shirin za a ji cewa yau ne Koriya ta Arewa ta yi bikin cika shekaru 70 ga girka Jamhuriyar Jama'ar Koriya wadda albarkacin wannan rana aka shirya babban faraitin matasa gami da na sojoji.

https://p.dw.com/p/34ZOX