1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe na DW 06.05.2018

Yusuf Bala Nayaya
May 6, 2018

A cikin shirin za a ji a wannan rana ce a ke zaben 'yan majalisar dokoki a Lebanon. A Chadi shugaban kasar ne ke neman dawwama a mulki, kana aji yadda wasu 'yan majalisa suka samu horo kan sa ido ga kudaden yaki da ta'addanci a Nijar.

https://p.dw.com/p/2xFdT