1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe: 05.06.2020

Zulaiha Abubakar
June 5, 2020

Yayin da wannan ranar Juma'ar ke zaman ranar muhalli ta duniya Majalisar Dinkin Duniya ta kaddamar da sabon shirin yaki da sauyin yanayi, manufar shirin shine kawo karshen fitar da hayaki daga yanzu zuwa shekara ta 2050.

https://p.dw.com/p/3dI57