1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin safe: 04.07.2020

Zainab Mohammed Abubakar
July 4, 2020

A karon farko tun karshen watan Maris, a wannan asabar din ce ake bude wuraren jama'a kamar Otel otel da gidajen kallo da wuraren cin abinci da sayar da barasa harma da gyaran gashi a fadin kasar Birtaniya.

https://p.dw.com/p/3em6w