1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe 03.11.2018

November 3, 2018

Cikin shirin za a ji cewa shugaban Amirka Donlad Trump, ya sassauta kalaman da ya yi a kan 'yan hijira da suka jefi jami'an tsaron Amirka a kan iyaka da kasar Mexico, wadanda a baya ya ce a bindige su kawai. Akwai ma shirin Afirka A Mako.

https://p.dw.com/p/37bW5