1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin safe: 03.05.2020

Zainab Mohammed Abubakar
May 3, 2020

A yayin da ake bukin ranar 'yancin 'yan jarida ta duniya, aikin jarida a Masar ya kasance tamkar aikata mugun laifi ne, inda hukumomi ke yi wa kafofin yada labaru bita-da-kulli da capke 'yan jarida, a cewar Amnesty international

https://p.dw.com/p/3biTh