1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe 03.02.2021

February 3, 2021

A cikin shirin za a ji yadda tawagar kwararru na Hukumar Lafiya ta Duniya suka isa cibiyar binciken kwayoyyin cututtuka masu yaduwa ta Wuhan a China a binciken da suke yi don gano asalin bullar cutar Coronavirus.

https://p.dw.com/p/3onnZ