1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe 03.01.2019

Gazali Abdou Tasawa
January 3, 2019

A labaran duniyan cikin shirin za ku ji cewa sojojin Nijar sun halaka mayakan Boko Haram kimanin 300 a yankin tabkin Chadi a wani farmaki ta sama da ta kasa da suka kaddamar kansu.

https://p.dw.com/p/3AxD7