1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe 01.09.2019

Gazali Abdou Tasawa
September 1, 2019

A cikin shirin za a ji cewa yau take ranar zagayowar shekaru 80 da soma yakin duniya na biyu inda Jamus ta fara da jefa bamabamai a birnin Wielun na kasar Poland.

https://p.dw.com/p/3Op8i