1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe 01.05.2021

Abdul-raheem Hassan
May 1, 2021

A Najeriya gwamnatin jihar Zamfara ta tabbar da kisan Auwalun Daudawa, dan bingidar da ya jagoranci sace daliban sakadanren Kankara a jihar Katsina wanda ya tuba sannan ya sake koma wa ruwa.

https://p.dw.com/p/3sq4n