1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana:n 19-06-19

Abdourahamane Hassane
June 19, 2019

An nemi a kwace kadarorin Yariman Saudiya mai jiran gado, Mohammed bin Salman da ya mallaka a kasashen waje har sai an wanke shi daga zargin kisan dan jarida Jamal Khashoggi.

https://p.dw.com/p/3KjMS