1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana:10-02-18

Abdourahamane Hassane
February 10, 2019

Jirgin sama mai saukar ungulu ya rikito a harabar Majalisar Dinkin Duniya da ke yankin Abyei tsakanin kasashen Sudan da Sudan ta Kudu lamarin da ya yi sanadiyyar rasa rayukan wasu daga cikin fasinjojin jirgin .

https://p.dw.com/p/3D5IC