1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana

November 7, 2022

A cikin shirin za a ji cewa, a nan Turai, masu zanga-zangar adawa da matsalar sauyin yanayi sun fito da sabbin salon bore, inda suke lalata mahimman kayayyakin tarihi da kuma gine-ginen gwamnati. A jihar Kano da ke a tarayyar Najeriya, takaddamar ta kunno kai a tsakanin jiga-jigan jam'iyya mai mulki ta APC a jihar.

https://p.dw.com/p/4JAbs