1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

Shirin Rana

November 28, 2021

A cikin shirin za ku ji yadda boren da aka yi wa sojojin Faransa a Nijar ya raba kan 'yan Nijar. Akwai labarin wata matashiya da ta zargi aminin mahaifinta da yin lalata da ita ba tare da amincewarta ba. Muna tafe da shirin Afirka a Mako da Darasin Rayuwa da Wasikun Masu Sauraro gami da Ku Shiga Kulob.

https://p.dw.com/p/43ak5