A cikin shirin bayan labaran duniya akwai rahoto kan yadda cin zarafin mata ke dagula rayuwar mata a Nijar. Muna tafe da halin da ake ciki a siyasar kasar Libya bayan hana dan tsohon shugaba Mu'ammar Gaddafi tsayawa takara. Akwai rahoto kan shiga fagen dagar da firaministan Habasha ya yi.