1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaJamus

Shirin Rana.

Abdoulaye Mamane Amadou
November 4, 2021

A cikin shirin za a ji cewa an samu bullar yan kato da gora masu aikin sa kai a wasu yankunan jihar Tillaberi da ke yammacin Jamhuriyar Nijar mai fama da matsalolin 'yan ta'dda, a yayin da a Najeriya hukumar kula da da’ar ma’aikata ta kasar ta bayyana fara daukar matakai kan ‘yan Najeriyar da binciken Pandora papers ya bankado, dan gano yadda suka Malaki kudadde na haramun a kasashen waje.

https://p.dw.com/p/42bRx