1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaJamus

Shirin Rana

September 25, 2021

A cikin shirin za ku ji yadda farin jinin Shugabar Gwamnatin Jamus Angela Merkel ke raguwa a yayin da ake gab da zaben kasar na wannan makon. Masu zanga-zanga a Libya sun bukaci 'yan majalisar kasar su janye kuri'ar yanke kauna da suka kada wa firaministan kasar. Akwai shirin Amsoshin Takardunku da Ku Shiga Kulob da Ciniki da Masana'antu.

https://p.dw.com/p/40quJ