1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaJamus

Shirin Rana

September 9, 2021

Shirin ya kunshi ziyarar da Shugaba Buhari na Najeriya ya kai jihar Imo da 'yan awaren IPOB ke yi wa kasar barazana. A Nijar an dage komawa makarantun share fagen shiga jami’a da ma makarantun horar da malamai a fadin kasar.

https://p.dw.com/p/408Uh