1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana

Binta Aliyu Zurmi
August 30, 2021

A cikin shirin za a ji a jamhuriyar Nijar kungiyoyin dalibai da na malamai da masu fafutikar kare ilimi a kasar sun soma mayar da martani kan hukunci da kotu ta yanke kan daliban da aka samu da laifin yin satar amsa a jarabawar baccalaureat ta shiga jami’a ta shekarar bana a kasar.

https://p.dw.com/p/3zhkE