1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana

Abdullahi Tanko Bala
August 5, 2021

Daya daga cikin Kwamandojin mayakan Boko Haram da ya auri daya daga cikin ‘yan matan Sakandaren Chibok ya mika kansa tare da wasu mayakan ISWAP da na Boko Haram sama da dari daya.

https://p.dw.com/p/3yc23