1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaJamus

Shirin Rana

July 28, 2021

Babbar kotun musulunci da ke Kano a Najeriya ta sake aikewa da fitaccen malamain nan Sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara zuwa gidan gyaran hali. A Jamhuriyar Nijar 'yan hamayya sun yi bayani a kan wasu batutuwa a karon farko tun bayan kama aiki da sabuwar gwamnati ta yi.

https://p.dw.com/p/3yDEb